Mun ƙirƙiri wannan shafin ne kacokan domin ilimantarwa, faɗakarwa, tunatarwa game da dukkanin ababen da suka shafi addinin musulunci da musulmai.
Tun daga :
Aƙidarsu
Ibadarsu
Rayuwarsu
Mu'amalarsu
Da kuma lura da tsarin yadda suke gudanar da dukkanin waɗannan ababe, da nufin daidaitasu zuwa kan turba wacce ta dace da karantarwa musulman farko.

Comments
Post a Comment