Ba'a lamuncewa wani yayi gaban kansa wajen sauya wani abu daga cikin abinda ya riska a wannan shafi ba, saidai kowa yanada cikakkiyar dama ta kwafar duk abinda ya samu a wannan shafi da nufin isar da saƙon zuwa ga wani wajen inda bai isa ba.
Amma a kula da ababe guda biyu :
1- Jingina abu zuwa ga ma'abocinsa na asali saboda amanar ilimi.
2- Isar da saƙon kamar yadda aka ɗauka ba tare da tauye komai ba.
Sai mu kyautata, domin Allah maɗaukakin sarki yana son masu kyautatawa.

Comments
Post a Comment